Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.
A duk bayan shekara hudu, fafutukar lashe zaben shugaban kasar Amurka ta na fin raja’a ne a muhimman jihohin raba-gardama.
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN). Limaman da al’amarin ya rutsa dasu sun hada da babban limamin ...
Shirin fim mai taken “No Other Land,” labarin ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa da ke fafutukar kare al’ummomin su daga yunkurin rushe su da sojoji Isira’ila ke yi, ya lashe kyautar Oscar ta fitaccen ...
A ranar Talata ce matatar man Dangote ta Najeriya ta fara samar da albarkatun man fetur ga kasuwannin cikin gida, in ji wani babban jami’in kamfanin da kungiyoyin sayar da man fetur, wani muhimmin ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ...
Ma’aikatan Majalisar dokokin jihar Taraba sun shiga yaji aikin sakamakon rashi biyansu wasu hakkokinsu na kayan sawa da sauransu har na tsawon shekaru bakwai. Ma'aikatan sun fara nuna fushinsu ta ...
A farkon makon nan ne El rufa'i ya yada jam'iyyar ta APC da ya mulki jihar kaduna karkashinta ya koma SDP. WASHINGTON D.C. — Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya duba batun ficewar tsohon ...
Magungunan gargajiya su na bayar da muhimmiyar gudunmuwa a harkar kiwon lafiyar jama’a a Najeriya. Sai dai duk da muhimmancinsu, gwamnatoci ba su dauki matakin inganta sana’ar sayar da maganin ...
Shirin Arewa a Yau na wannan makon ya tattauna kan wani muhimmin tsokaci na tsohon darakta a fadar Aso Rock Auwal A Maidabino wanda ya yi aikin kula da walwalar almajirai a Arewacin Najeriya. Daga nan ...
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International ta ce ba ta gamsu cewa sojojin Najeriya za su gudanar da irin bincike na gaskiya ba a game da harin da sojoji suka kai a kauyen Tudun Biri a ...